Yayin da yake tabbatar da kai hare-haren, Sanata Ali Ndume yace 'yan ta'addar sun kuma kona motocin soja 2 a wani harin ...
Kakakin VOA Nigel Gibbs ya ce VOA ta rufe tashar FM dinta a Ouagadougou, babban birnin Burkina Faso, sakamakon dakatarwar.
Gidajen man kamfanin NNPCL sun mayar da nasu farashin zuwa Naira 998 a jihar Legas da kuma Naira 1,030, a Abuja a jiya Laraba ...
An yi gargadin yiwuwar samun ambaliya a daren Laraba ga kusan dukkan gabar yammacin yankin Florida, wanda ya kai tsawon ...
Shirin Domin Iyali na wannan mako ya yi nazari ne kan yadda ma'aurata za su hada kai don tallafa wa juna a zamantakewarsu.
Yanzu kocin Super Eagles Augustine Eguavoen zai dogara ne da ‘yan wasa irinsu Victor Boniface, Ademola Lookman, Taiwo Awoniyi ...
Ma’aikatar agajin gaggawa a Jamhuriyar Nijer ta sanar cewa sama da mutane 300 ne suka rasu wasu kusan 400 suka ji rauni ...
Sanarwar bata bayyana adadin wadanda suka mutu ba sai dai tace ana amfani da cibiyar "wajen kitsawa tare da kai hare-haren ta ...
A cewar NLC, abin takaici ne a ce gwamnati ta bar wani kamfani mai zaman kansa yana kayyade farashin mai a kasar.